Magana Jari Ce


Magana Jari Ce cover
Cover of Magana Jari Ce

Yana daya daga cickin takardun Hausa da muke karantawa a primary school; labarai ne masu fadakarwa da ilimantarwa. Ban karanta shi daga bango zuwa bango ba, amma zan yi ƙoƙarin karantawa nan ba da jimawa ba. A kullum ina son karanta yadda Hausawa ke ba da labaransu, da kuma bambancin dake tsakanin labaran Hausa, Igbo, da Turawa.